Ad Code

Responsive Advertisement

“JUYIN JUYA HALI NE MAFITA, BA CANJIN GWAMNATI BA!”



__ Sayyid Zakzaky (h) Zantukan hikima.

Canja Gwamnati ta hanyar katin zabe ba shi ne mafita na halin quncin rayuwa da ake 
ciki ba, kullum aka samu sabon shugaba sai an ce gara na baya da shi, kuma hakan zai 
ci gaba muddin ba mun canza tsarin bane. Kamar mota ce ta rigaya ta lalace, injinta ya 
buga, sai ka ce ai direban ne bai iya tuqi ba, ka cire wannan ka sanya wancan, to, in ba 
ka gyara motar ba ne, babu yadda za a yi ta koma daidai, saboda ainihin lamarin ba 
direban ba ne, motar ce! Dan haka, kasar nan tana buqatar ‘Juyin Juya Hali ne’ ba 
‘Canjin Gwamnati ba!

©Voice Of the Oppressed.

Post a Comment

0 Comments