______ALHAMDULILLAH___
DUKKAN YABO DA GODIYA SU TABBATA GA ALLAH (S) TSIRA DA AMINCIN ALLAH SUKARA TABBATA GA ANNABI MUHAMMAD [S] DA IYALAN GIDANSHI TSARKAKA,
Yau sati daya daidai da bude wannan blog. Mai Albarka Anbude wannan blog, Aranar Lahadi 23/12/2018 karfe 3:14 Na dare,
Manufar bude wannan blog, Shine Isar da Sakon Harka Cikin Al'ummarmu,
Alhamdulillah Yazuwa yanzu posts din da akai awannan blog, Sun Shiga sako-sako naduniya Daga kasashe daban daban,
Insha Allahu Za acigaba da Isar da sako ta wannan blog kamar yadda aka fara,
--Zuwa yanzu anyi post guda 24
--Mutum Dari biyar da Tara 509 suka ziyarci wannan blog suka duba wadannan post,
Anziyarci wannan blog Daga kasashe goma;
1-united States of America, Mutum 197
2-Nigeria, Mutum 179
3-kasashen da ba abayyanaba, Mutum 32
4-Geemany, Mutum 28
5-Ukraine, Mutum 24
6-France,Mutum 23
7-Iraq, Mutum 10
8-Benin, Mutum 6
9-Canada, Mutum 6
10-India, Mutum 4.
ALHAMDULILLAH LALLAI SAKO YA ISA GA AL'UMMU DA DAMA.
---Muna maraba da dukkan Wanda zai bada gudummawarshi ga wannan blog. Kamar labarai da suka shafi harka, ko shawarwari,
Kuna iya tuntubar wannan blog;
WhatsApp > 09026190164
Email. Www.tukurmahadi@gmail.com
Domin turo da sakonninku
----Ga link Na wannan blog.👇🏻
https://jagorangaskiyaresistancemedia.blogspot.com/?m=1
---Muna da shafi a Facebook ga link kubi kuyi like,👇🏻
https://www.facebook.com/Jagoran-Gaskiya-Resistance-Media-1508372542628058/
Wannan blog bana wani bane shikadai,
Wannan blog namu ne gabadaya Almajiran Sayyid Kuzo mu Isar da Sakonnin wannan Harka.
0 Comments