Ad Code

Responsive Advertisement

MUZAHARAR_FREE_ZAKZAKY YAU ALHAMIS KAI TSAYE DAGA BABBAR KASUWAR WUSE MARKET ABUJA
_______________________

___Yauma Kamar kullum   almajiran Sayyid Zakzaky (H) sun sake fitowa zanga_zangar lumana dan cigaba da kiran asaki Jagoran Harka Islamiyya Sayyid Zakzaky (H) da mai dakinsa Malama Zeenah.

__Yan uwa da damane yanzu haka ke shiga sahun Muzaharar dauke da hotunan Sayyid Zakzaky (H) dana mai dakinsa da Yayansa.

----Zanga-zangar ta Free Zakzaky da mai dakinsa ta gudana a garin Abuja, cikin tsari, sautin Government Free Zakzaky kawai kakeji tin daga nesa ke maka welcome.

__  Anfaro wannan Zanga-zanga  daga babbar kasuwar Wuse Market Abuja,
__Anrufeta a dai dai Under Bridge na Bega.
Sheikh Abdullahi Zango ne yagabatar da jawabin rufewa.


#FreeZakzaky
#FreeZeenatudddeen

®-Asperger

Post a Comment

0 Comments