Ad Code

Responsive Advertisement

MUZAHARAR #FREE_ZAKZAKY TA YAU LITININ A BIRNIN ABUJA KAI TSAYE DAGA BANEX PLAZA




__Cincirindon almajiran Sayyid Zakzaky (H) maza da mata da yara ne suka hau sahu dauke da hotunan Sayyid Zakzaky da mai dakinsa hade da na yayansa, suna cigaba da kiran gwamnatin Nageriya data gaggauta sakin Sayyid Zakzaky (H) din da mai dakinsa daga tsarewar da take musu shekaru uku bayan kashe musu yaya da rusa muhallinsu.

____Malam Abubakar Zaki ne ya gabatar da jawabin rufe gagarumar muzaharar Free Zakzaky (H) da mai dakinsa wacce ta taso daga babbar kasuwar Banex Plaza, inda aka rufeta yanzu haka a dai dai junction na Banex Plaza kan titin Ahmadu Bello Way Abuja Nageriya.


___THE_BRIEF_NEWS IN_ENGLISH___

Massive Daily #FreeZakzaky protest kicked off today at Bannex Plaza Abuja, followers of Sheikh Zakzkay called for his immediate released & wife from more than Three years unlawful detention and prosecution #ZariaMassacre perpetrators.
_____________________
___Mahadi Tukur Almizan daga_Shafin Jagoran Gaskiya Resistance Media.
Tare da___ Asperger 

Daga Abuja Nigeria
#FreedomForZakzaky
#FreeZeenatuddeen

✌🏽NO_RETREAT_NO_SURRENER_NO_GOING_BACK_FREE_ZAKZAKY_KAWAI_MUBAR_ABUJA✌🏽

Post a Comment

0 Comments