GASKIYAR ABIN DA KE FARUWA A SAKKWATO

Masallacin Jumu'a na Musa Lukuwa wanda yake Kusa da Gidan Shaheed Qasim ne Mai Huduba yake Adduar Allah yayi musu maganin En shia, suna amsawa suna Ihu. Sannan Yace zasu maganin Su.

Gwamnatin ta dade tana son anfani da wannan Masallacin domin kokarin kawo hari ga 'Yan Uwa a Sakkwato. Tun ba yanzun ba suna yawan ambatawa cewa zasu tono Qabarin shaheed din da ke nan Gidan sa a Unguwar ta mabera.

A gefe guda kuma Alu Wamakko shima zaiyi kamfen siyasa wajen Layin Gidan na Shaheed. Sannan kuma Akwai yiwuwar daqiqanci daga garesu.

Zuwa yanzu abin da ke faruwa kenan a unguwar Mabera sakkwato.

Jasaz_Media