Ad Code

Responsive Advertisement

JAISH AHMAD KADUNA SUNYI ZIKIRAR TUNAWA DA WAKI'AR ZARIA.






Yau jaruman jaish Ahmad na yankin kaduna sunyi gaggarumar zikira ta tunawa da waki'ar Zaria da suka saba shiryawa duk bayan sati 2
Tunawa da waki'oe da duk wata musiba datasamu a mashabar shi'a ba sabon abu bane kuma ba bako bane, a visa wanan daliline matasan suka daukawa Kansu wanan aikin na zikira.
Zikirar wadda jaruman suka shirya yau da misalin 4:00pm tasamu halarta yan uwa sisters & brothers dake cikin garin na kaduna.

Zikirar waddda jajirtattun mabiya sayyid zakzaky suka shirya takayatar sosai tareda rera wakkoki na juyayi dana waki'oe dasuka faru tundaga waki'ar Qudus harya zuwa waki'ar Arba'en tareda nuna jaddada bai'a da wilaya ga jagora sayyid Ibrahim zakzaky (h)

Post a Comment

0 Comments