"Sun tare mana hanyane"
 -Rundunar Soji.

"Suna kokarin yin Gwamnati cikin Gwamnati".
 -Gwamnatin Kaduna.

" Ya za'ai Civilian ya daki kirjin Janar".
-Shugaban kasa Buhari.

"Alhakin Zagin Sahabbai ne".
-Kungiyar Izala.

" Wazaija da Gwamnati".
-Wawayen cikin garui.


Har yazuwa yanzunnan, an rasa me tsayuwa a gaban KOTU, domin tabbatar da furucin da suke mana don tsana, zantukan sun kare a kame-kame.

Wannan a Kotun dunia ma kenan, Inaga mun tsaya gaba ga Allah ranar tona dukkan Asiri??

Kowa ya karashi Iskancinsa akanmu, lokacin daukan kaskancinku yana gab da zuwa Insha-Allah.

Ramin karya kurarrene, lokaci muke jira.

-Muhd Bala Afuwa.
24/Dec/2018

#FreeZakzaky