_ Wata kuri'ar jin ra'ayin jama'a da wata cibiyar nazarin harkokin tsaro ta kasa (INSS) ta gudanar ya nuna cewa mafi yawan al'ummar Isra'ila sun yarda cewa an fatattaki sojojin mamaya a yakin baya-bayan nan a Gaza.

Wata mai bincike Zipi ‘Isra’ila’ ta shaida wa i24news cewa irin wannan kuri’a da aka gudanar bayan yakin ‘Isra’ila’ da aka yi a Lebanon a watan Yulin 2006 ya zo da sakamako iri daya.

_ Mahadi Tukur Almizan.
313 Resistance media.